Sinopse

Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata alumma, domin duk alummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.

Episódios

 • Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (5/8)

  Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (5/8)

  30/10/2019 Duração: 20min

  Shirin Tarihin Afrika na wannan lokacin shi ne kashi na 5 kan ci gaban tarihin rayuwar tsohon shugaban Congo Brazaville Fulbert Youlou.

 • Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na takwas (8/8)

  Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na takwas (8/8)

  25/08/2019 Duração: 19min

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.

 • Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na bakwai (7/8)

  Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na bakwai (7/8)

  18/08/2019 Duração: 20min

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.

 • Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (6/8)

  Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (6/8)

  03/08/2019 Duração: 20min

  A ci gaba da tarihin Fulbert Youlou tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville, wannan ne kashi na 6 tare da Abdoulkarim Ibrahim, a yi saurare Lafiya.

 • Tarihin Afrika - Rayuwar Sarkin sarakuna HAILE-SELASSIE

  Tarihin Afrika - Rayuwar Sarkin sarakuna HAILE-SELASSIE

  25/05/2019 Duração: 20min

  A cikin shirin tarihin Afrika ,a yau za mu soma da tarihin Sarkin sarakuna na Afrika Haile Selassie daga Habasha. Za ku ji irin rawar da ya taka a kasar sa dama Duniya ga baki daya tareda AbdoulKarim Ibrahim.

 • Tarihin Afrika - Rayuwar tsohon Shugaban Congo Zaire Mobutu

  Tarihin Afrika - Rayuwar tsohon Shugaban Congo Zaire Mobutu

  27/04/2019 Duração: 21min

  A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoul karim ya mayar da hankali zuwa rayuwar tsohon Shugaban kasar Zaire na wancan lokaci. Daga irin rawar siyasa da matsalloli da tsohon Shugaban kasar Mobutu sese Seko yayi kokarin shawo kan su,sai dai hakan  bata samu ba ,bayan da manyan kasashen  Duniya suka juya masa baya. Sai ku biyo mu

 • Tarihin Afrika - Tarihin Mobutu Sese Seko kashi na 1

  Tarihin Afrika - Tarihin Mobutu Sese Seko kashi na 1

  20/04/2019 Duração: 20min

  A wannan makon muna dauke da kashi na farko na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyar Congo Mubutu Sese Seko tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal. A yi saurare lafiya.

 • Tarihin Afrika - Tarihin Amilcar Cabral kashi na 3

  Tarihin Afrika - Tarihin Amilcar Cabral kashi na 3

  06/04/2019 Duração: 21min
 • Tarihin Afrika - Tarihin Amílcar Cabral kashi na 2

  Tarihin Afrika - Tarihin Amílcar Cabral kashi na 2

  25/03/2019 Duração: 21min

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya kuma yi waiwaye kan yadda Cabral ya taka rawan ga ci gaba wasu kasashen nahiyar Afrika.

 • Tarihin Afrika - Amilcar Cabral

  Tarihin Afrika - Amilcar Cabral

  16/03/2019 Duração: 19min

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya kuma yi waiwaye kan yadda Cabral ya taka rawan ga ci gaba wasu kasashen nahiyar Afrika.

 • Diori Hamani ,tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar

  Diori Hamani ,tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar

  19/01/2019 Duração: 20min

  A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoulkarin Ibrahim ya mayar da hankali tareda gudanar da bincike dangane da rayuwar tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar marigayi Diori Hamani. Diori Hamani ya taka gaggarumar rawa a lokacin mulkin sa tareda neman kariya daga Faransawa.

 • Tarihin Ahmadu Ahijo tsohon shugaban kasar Kamaru kashi na 5/5

  Tarihin Ahmadu Ahijo tsohon shugaban kasar Kamaru kashi na 5/5

  10/12/2018 Duração: 20min

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ya kawo karashen tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da yadda rayuwarsa ta kasance bayan mika mulki da shugaban Kamaru mai ci Paul Biya.

 • Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 4/5

  Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 4/5

  01/12/2018 Duração: 17min

  A cigaba da duba rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, Abdoul Karim Ibrahim ya mayar da hankali kan rawar da tsohon Shugaban ya taka ta fuskar siyasa a kasar da wajen kasar. Wasu daga cikin makusantan tsohon Shugaban sun bayyana halin da aka shiga wajen mika ragamar iko daga Ahmadou Ahidjo zuwa ga Paul Biya.

 • Tarihin Ahmadou Ahidjo Shugaban Kamaru

  Tarihin Ahmadou Ahidjo Shugaban Kamaru

  17/11/2018 Duração: 19min

  A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako, Abdoul Karim Ibrahim Shikal ya kawo tarihin rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da gwagwarmayarsa wajen cimma burin hada kan 'yan kasar Kamaru.

 • Tarihin Hubert Maga kashi na 2/2

  Tarihin Hubert Maga kashi na 2/2

  04/11/2018 Duração: 20min

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin, kuma fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.

 • Tarihin Hubert Maga kashi na 1/2

  Tarihin Hubert Maga kashi na 1/2

  20/10/2018 Duração: 21h08min

  Shirin tarihin Afrika a wannan karon ya faro tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.

 • Tsohon Shugaban kasar Mali Moussa Traore

  Tsohon Shugaban kasar Mali Moussa Traore

  22/09/2018 Duração: 20min

   A cikin shirin Tarihin Afrika ,za mu kawo maku ci gaban shirin dangane da shugabancin Moussa Traore,kashi na biyu. Moussa Traore na daya daga cikin Shugabanin Afrika da suka kifar zababbar gwamnati a Afrika.

 • Tarihin shugaban kasar Mali na farko, Modibbo Keita kashi na 1

  Tarihin shugaban kasar Mali na farko, Modibbo Keita kashi na 1

  15/09/2018 Duração: 19min
 • Tarihin Kountche kashi na biyu 2\2

  Tarihin Kountche kashi na biyu 2\2

  08/09/2018 Duração: 19min
 • Tarihin Jomo Kenyatta kashi (6/6)

  Tarihin Jomo Kenyatta kashi (6/6)

  18/08/2018 Duração: 19min

  Jomo Kenyatta da ke matsayin mahaifi ga shugaban kasar Kenya na yanzu Uhuru Kenyatta na daga cikin wadanda suka yi fafatukar samo 'yancin kasar, inda aka nada shi Firaminista na farko kafin daga bisani ya koma shugaban kasa.

página 1 de 3

Informações: